COPS 29 tare da rubuta jadawalin daya haifar da cecekuce, da ya bukaci kasashen da suka cigaba su jagoranci samar da dala ...
Dakarun Isra’ila sun kaddamar da hare hare a yankin kudancin Beirut da yankunan dake kudancin Lebanon, da sukace wurare ne da ...
A baya-bayan nan, an samu rikici tsakanin magoya bayan jam'iyyar NPP mai mulki da kuma babbar jam’iyyar adawa ta NDC, a ...
Gurfanar da wadanda ake tuhumar a gaban kotu ya gamu da cikas sakamakon kurakuran da aka samu wajen shigar da sunayen mutanen a kan takardar tuhuma da kuma batutuwan da suka shafi lauyan da zai ...
Kyiv ta rufe Majalisar Dokokinta tsawon yini guda a yau Juma’a, saboda yiyuwar kai harin makami mai linzami bayan gargadin da Shugaba Vladimir Putin ya aikewa kasashen yammacin duniya ta hanyar harba ...
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, Omolola Odutola, ta tabbatar da faruwar lamarin a sanarwar da ta fitar a birnin Abeokuta, fadar gwamnatin jihar.
Hedkwatar Rundunar Tsaron Najeriya ta yi Maraba Lale da cafke jigon kungiyar ‘yan awaren Biafra Simon Ekpa da gwamnatin kasar Finland ta yi.
Yan Najeriya sun bayyana yunkurin da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ke yi na kara ciwo bashi a matsayin maida hannun agogo baya a fannin tattalin arziki ...
Malamai da masu kare hakkin ‘dan Adam a Najeriya sun fara maida martani akan matakin da Gwamnatin jihar Neja ta dauka na ...
Kasar Rasha ta harba makamai masu linzami masu cin dogon zango zuwa birnin Dnipro na Ukraine a yau Alhamis, a cewar rundunar ...
Najeriya ta karbi bakuncin taron hako ma'adinai na shekara-shekara a babban birnin kasar cikin wannan makon domin tattauna ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...