Gwamnatin Najeriya tana da burin ta fara samar da wutar lantarki na tsawon sa'o'i 20 a kullum, zuwa nan da shekara 2027. Mai ...
The code has been copied to your clipboard.
Kada kuri’ar mutane kai tsaye zata kare ne da yammacin 5 ga watan Nuwamba inda kowane yanki zai tsayar da lokacinsa na ...
Jihar Georgia ta rika nuna alamun sake zaben tsohon shugaban Amurka Donald Trump a farko farkon yakin neman zaben shugabancin ...
The code has been copied to your clipboard.
Sakonnin wasu daga kasashen Ghana, Nijar da Najeriya ga wanda za a zaba a matsayin shugaban kasar Amurka ta gaba.
The code has been copied to your clipboard.
Masu zabe a Amurka zasu yanke hukunci a yau bayan wani zabe mai cike da sammatsi da ka iya mayar da Kamala Harris ta zamo ...
Kuri’ar jin ra’ayin jama’a ta nuna Harris, ‘yar takarar jam’iyyar Democrat da kuma Donald Trump na jam’iyyar Republican, sun ...
An sace Dr. Papoola, wacce ta kasance magatakarda a fannin kula da lafiyar idanu na cibiyar, tare da mijinta, Nurudeen ...
A yayin da wutar rikicin gabas ta tsakiya ke matsawa zuwa Lebanon daga Zirin Gaza, fararen hula na arcewa zuwa kasashen ...
Duk da cewa tuni mutane da yawa suka kada kuri’arsu a zaben na Amurka, har yanzu Donald Trump na jam’iyyar Republican da ...