Shirin Domin Iyali na wannan makon ya dora ne akan tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba ...
Matsayar EFCC ta ci karo data ofishin yada labaran Yahaya Bello dake cewar tsohon gwamnan ya mutunta gayyatar hukumar.
An gudanar da taron shekara-shekara na al’umar Musulman Afirka na nahiyar Turai a kasar Jamus, manyan baki a taron sun hada ...
Dr Zaharaddeen Umar Abbas, wani babban likita a asibitin kula da masu tabin hankali a Maiduguri, ya yi mana karin bayani akan ...
Ko kun taba fama da wani nau'in jaraba? Sannan, mene ne kuke ganin ya fi kasancewa kalubale wajen shawo kan matsalar? Mun ...
A kudu maso yammacin Poland, ruwa ya ci mutum daya an kuma sauya wa dubban mutane matsugunni a tsallaken iyaka a Jamhuriyar ...
A sakon da ta wallafa a shafinta na X a yau Juma’a, rundunar sojin na cigaba da kai zafafan hare-hare akan ‘yan ta’adda a ...
Shirin Taskar VOA na wannan makon zai fara ne da muhawarar ‘yan takarar shugaban kasa a nan Amurka, tsakanin Donald Trump da ...
A wannan makon, shirin Lafiyarmu zai yi nazari ne akan kalubalen da mutane ke fama da shi na jarabar yin wani abu da suke ...
Ya kuma bayyana kisan kasurgumin dan ta’addar nan Halilu Sububu da ya addabi jihar Zamfara a matsayin wata nasara da dakarun ...
Thomas- Greenfield ta shaida wa Kwamitin Hulda da kasashen Wajen cewa “Shekara da shekaru, kasashen nahiyar suna ta ...
Yan takarar biyu sun yi musabaha a farko, suka tsaya a bayan mimbarinsu a wani dandamali a Cibiyar Kundin Tsarin Mulkin Kasa ...